SANARWA / URGENT Wannan app din za a rufe shi nan ba da jimawa ba. Ku koma sabuwar manhaja a app.kasuapp.shop (Temporary Password: KasuApp2026!)
KasuApp
Offline
📢
Gaggawa / Urgent Action Required

An Sabunta KasuApp / KasuApp Has Upgraded!

🇳🇬 SANARWA DA HAUSA

Wannan tsohuwar manhaja ta KasuApp za a rufe ta nan ba da dadewa ba. Don Allah ku koma sabuwar manhajar da aka inganta cikin gaggawa domin ci gaba da amfani da shagonku ba tare da matsala ba!

✅ Bayananku Suna Nan Cikin Aminci: An riga an kwashe dukkan kayayyakin shagonku (products), abokan cinikinku (customers), da tarihin ciniki (sales) zuwa sabon tsarin.

Yadda Zaku Shiga Sabon Tsarin:
1. Ziyarci link din: app.kasuapp.shop
2. Yi amfani da Email dinku da kuka saba shiga da shi a nan.
3. Kalmar sirri ta wucin-gadi (Temporary Password):
KasuApp2026!
Bayan kun shiga, zaku iya canza password dinku a Settings, ko ku danna "Forgot Password" domin saita sabon password.
🇬🇧 NOTICE IN ENGLISH

This legacy version of KasuApp will be discontinued and permanently retired soon. Please switch to the new, faster upgraded version immediately!

✅ All Your Data Is Safe: Your existing products, categories, sales history, customer records, and store settings have all been securely migrated.

How to Access Your Account:
1. Visit: app.kasuapp.shop
2. Enter your registered email address.
3. Use your temporary login password:
KasuApp2026!
Once logged in, you can update your password in Settings or click "Forgot Password" on the login page.
Official Upgrade Link: https://app.kasuapp.shop
Bude Sabuwar Manhaja / Open New App

Dashboard

Welcome back! Here's your store overview.

Total

0

Products

Today

₦0

Sales

All Time

₦0

Profit

Value

₦0

Inventory

Low Stock Alert

No low stock items

Recent Sales

No recent sales

Advertisement

Your ad could appear here. Advertise with us